Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce dai ta nakalto daga majiyar labarai ta ofishin da ke kula aikin hajji da cewa kotu a kasar Jamus ta hana watsa duk wani labari day a shafi musulman nan mai sanye da hijabi da aka dabawa wuka har so goma sha takwas a gaban alkalin day a aynke hukumcin cin tara ga wani day a muzgunata. Da Haka ke bayyanawa a fili karara kan zalumcin mahukumtan wannan kasa da irin zalumcinsu a fili karara.
432517