Bangaren Internet: an gaddamar da wani shafina Imam Ali da ke bayani kan harkokin addini da kuma Ahlul Baiti a cikin harshe ashirin da biyar na duniya.
Cibiyar da ke kula da harkokin Kur'ani a Iran ikna ce ta watsa rahoton cewa: wannan shafin Internet na Imam Ali (AS) ya kumshi abubuwa da daman a addinin musulunci kan kur'ani,hukumce-hukumce da sauran lamuranna addini .
432546