Bangaren siyasa da zamantakewa: Tamir Mustapha wani mai nazari dan kasar Suriya a wani taron al'adu na nazari ya yi bayani kan tasirin juyin musulunci a tsakanin al'ummomin Palasdinu da suriya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: Tamir Mustapha ya yi dogon bayani da bayyana sakamakon nazarin day a gudanar kan tasirin da juyin juya halin musulunci a Iran ya yi kan kan al'ummar Palasdinu da kuma al'ummar kasar Suriya .Bugu da kari da kuma yadda jawabai da bayanan Imam Khomeini da jagora ke tasiri a tsakanin al'ummomin wadannan kasashe guda biyu.
432676