Bangaren fikira da ilimi; Babbar manufar aiko manzon Allah ita ce shiryar da 'yan adam zuwa ga tafarkin ubangiji na gaskiya, tare da sanar da su kawunansu, da kuma bayyana musu hakikanin abin dad an adam ke bukata a cikin rayuwarsa a dukkanin fuskoki, tare da dora kan sahihin tafarki.
Kamfanin dillancin labaran Ikna ya nakalto daga shafin yada bayanan addini na lardin Kerman a jamhuriyar musulunci ta Iran cewa; daga cikin makalolin da aka rubuta aka saka cikin shafin dangane da ranar mab'as, sun mayar da hanakali ne kan manufar wannan babban muhimmin lamari, ida suka bayyana cewa; Babbar manufar aiko manzon Allah ita ce shiryar da 'yan adam zuwa ga tafarkin ubangiji na gaskiya, tare da sanar da su kawunansu, da kuma bayyana musu hakikanin abin dad an adam ke bukata a cikin rayuwarsa a dukkanin fuskoki, tare da dora kan sahihin tafarki.
436182