Hukumar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta Aljazira Net ta watsa rahoton cewa: Shakib bin Makhluf a wata tattaunawa day a yi da manema labarai cewa: hari da kisan gillar da aka yi wa Marwa Alsharibi musulma yar kasar Masar a kasar Jamus ya fito da mummunan kamar da ake nuna wa musulmi a kasashen nahiyar Turai.Kan haka ne suka kafa kungiyar hadin guiwa da za ta rika bin didigin wannan matsala.
436496