IQNA

16:36 - July 21, 2009
Lambar Labari: 1804496

Mahardata Kur'ani A Turkiya Suna Karatu A Junansu

Bangaren kasa da kasa; a karo na sha bakwai mahardata Kur'ani a Turkiya sun taru guri guda a garin Devrek da ke lardin Zonguldak

Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ce Ikna bayan ta nakalto daga cibiyar labarai ta bakawi ta watsa labarin cewa: a wannan buki da haduwa da aka samu halartar manyan mutane na addini day an siyasa a kasar ta Turkiya an karanto sakon firaministan kasar Rajib Taib Ordogon Fikreet Karaman mai bawa ministan harkokin addini shawa da kuma shugaban majalisar dokokin wannan kasa sun gabatar da jawabai masu gamsarwa da mahalarta taron.

436497
captcha