Bangaren kasa da kasa; Najad Albar'I shugaban mu'assisar binkasa Demokradiya a Masar ya soki matakin da jami'ar Azhar ta dauka na watsa wasu littafai da suka ci mutuncin addinin musulunci.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta jiyo majiyar labarai ta Mahit cewa Najad Albar'I ya bayyana rashin gamsuwa dab akin cikinsa a fili kan yadda jami'ar Azhar ta dauki matakin wallafa da watsa littafin day a ci mutunci da muzanta addinin musulunci kuma uwa uba ya kai karar masana da suka amince da wannan danyan aiki da cewa bas u yi aiki da nauyin day a rataya a wuyansu na bincike da sa ido kan duk wani abu makamancin haka .
436541