IQNA

Manufar Gudanar Da Gasar Kur'ani Ita Ce Karfafa Hadin Kai Tsakanin Musulmi

10:35 - July 23, 2009
Lambar Labari: 1804597
Bangaren kasa da kasa; Manufar gudanar da gasar karatu da harder kur'ani maitsarki ita ce hada kan musulmi a wuri guda, tare da karfafa dankon zumuntaka ta addini a tsakaninsu da kuma kara samun saiti kan hakikanin sakon da kur'ani mai tsarki yake dauke da shi.
Wani makarancin kura'ni mai tsarki daga kasar Sri Lanka mai suna Muhammad Akhtar dan shekaru 19 da haihuwa, kuma wanda yake halartar taron gasar karatun kur'ani mai tsarki da ake gudanarwa a nan birnin Tehran, ya bayyana cewa Manufar gudanar da gasar karatu da harder kur'ani maitsarki ita ce hada kan musulmi a wuri guda, tare da karfafa dankon zumuntaka ta addini a tsakaninsu da kuma kara samun saiti kan hakikanin sakon da kur'ani mai tsarki yake dauke da shi. Ya ci gaba da cewa abin ya hada musulmi daga kasashen duniya da hamsin a birnin Tehran shi ne daukakar kalamin Allah, kuma hakan na nufin kara karfafa dankon zumunci ne tsakanin al'ummar Musulmi.

436671









captcha