IQNA

An Nuna Wani Bugun Kur'ani Mafi Karanta A Gasar Kur'ani Ta Tehran

14:49 - July 23, 2009
Lambar Labari: 1805091
Bangaren kasa da kasa; An nuna wani bugun kur'ani mai tsarki wanda shi ne mafi karanta a cikin dukkanin kur'anan duniya da aka buga a wurin taron gasar karatu da harder kur'ani mai tsarki da ke gudana a Tehran, wanda aka buga shi a kasar Masar.
Kamfanin dillancin labaran Ikna ya nakalto daga reshensa na birnin Tehran cewa; A ci gaba da nuna kayyakin fasar kur'ani da ake a gefen gasar karatu da harder kur'ani mai tsarki a birnin Tehran, An nuna wani bugun kur'ani mai tsarki wanda shi ne mafi karanta a cikin dukkanin kur'anan duniya da aka buga a wurin taron gasar karatu da harder kur'ani mai tsarki da ke gudana a Tehran, wanda aka buga shi a kasar Masar. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan kur'ani shi ne mafi karanta da aka taba gani, wanda ya ja hankulan dubban mutanen da suke zuwa wurin ganin irin kayayyakin da ka baje domin fasahar kur'ani a babban dakin taruka na birnin Tehran. Daga cikin muhimman abubuwan da aka baje a wurin akwai alluna da suke dauke da salo daban-daban na rubutun kur'ani da dai sauransu.

437371
captcha