Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: a kokarin binkasa ilimi a tsakani hukumar da ke kula da yada al'adu a Iran da cibiyar koyar da falsafa sun amince da kula yarjejeniya kuma Abu Zar Ibrahimi Turkiman mai kula da ofishin yada a l'adun Iran A kasar ta Rasha ne tare da Abdul Salam Husein Uf shugaban cibiyar ta Institu na Falsafa a Rasha suka sa hannu kan wannan yarjejeniya da fahimtar juna ta ciyar da ilimi.
437559