Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna bayan a nakalto daga jaridar Alwakt ta kasar Bahrain Hasan Altaib shugaban komitin gudanar da wannan gasar ya bayyana cewa:A halin yanzu tuni aka kamala shirye-shiryen farko na gudanar da wannan gasa kuma tuni aka samu taimakon kudi na gudanar da wannan gasar daga wanda ya saba daukan dawainiyar wannan gasar daga Al'utaibi dan kasar Koweiti.
438086