IQNA

Taruti: Rashin halartar Mahardata Larabawa A Wannan Shekara Ya Ragewa Gasar Armashi

17:39 - July 26, 2009
Lambar Labari: 1805944
Bangaren kasa da kasa; masu shirya gasar kur'ani ta kasa da kasa a Iran ta samu ci gana ainin amma rashin halartar mahardata larabawa ya ragewa lamarin armashi.
Abdul Fatah Taruti fitaccen makarancin kur'ani dan kasar Masar kuma daya daga cikin alkalan wannan gasa karo ta ashirin da shidda da aka gudanar a nan birnin Tehran a wata tattaunawa da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ya bayyana cewa wannan gasa ta fuskar tsari da shiryawa ta cancanci yabo da jinjinawa kuma komi ya tafi lamin lafiya cikin tsari amma rashin halartar mahardata da makaranta daga kasashen larabawa ya ragewa lamarin armashi.

437952
captcha