IQNA

Karuwar Yahudawa Da Suka Karbi Addinin Musulunci

17:38 - July 26, 2009
Lambar Labari: 1805945
Bangaren kasa da kasa: kimanin yahudawa dari ne a Isra'ila a farkon wannan shekara ta miladiya suka karbi addinin musulunci.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna bayan ta nakalto daga jaridar TimeTurk ta watsa rahoton cewa; jaridar Ma'ariyu da ake bugata a birnin TelAviv ta fitar da rahoto da ke bayani kan karuwar Yahudawa da suka karbi addinin musulunci da yawansu ya kusa yahudawa dari a farkon wannan shekara.Daga shekara ta dubi biyu da biyar zuwa dunbu biyu da bakwai Yahudawa dari uku da shidda ne suka karbi addinin musulunci.

437957

captcha