IQNA

Makarantan Iran Da Senegal Ne Suka Kara A Ranar Karshe Ta Gasar Kur'ani

17:37 - July 26, 2009
Lambar Labari: 1805950
Bangaren kasa da kasa; An gudanar da bangare na biyu na karshen harda da karatun kur'ani a gasar karatu da hardar kur'ani ta kasa da kasa da aka gudanar a birnin Tehran tsakanin makarantan Iran da kuma na kasar Senegal.
Kamfanin dillancin labaran Ikna ya habarta cewa; An gudanar da bangare na biyu na karshen harda da karatun kur'ani a gasar karatu da hardar kur'ani ta kasa da kasa da aka gudanar a birnin Tehran tsakanin makarantan Iran da kuma na kasar Senegal. Bayanin ya ci gaba da cewa dukkanin bangarorin biyu sun kara da juna a yayin gudanar da gasar, inda daga karshe suka samu kyaututtukan da aka ware ga wadanda suka kai ga mataki na ukun karshe da na biyun karshe a gasar.

438153


captcha