Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna daga Zanjan net a watsa rahoton cewa; Ayatullah Said Muhammad Huseini shugaban hauza da babban masallacin yankin da kuma ya fassara suratul Fajr da cewa wannan aya ta shafi mutane da suke da nucuwa da tabbaci da kuma suka samu amincewar Allah a rayuwarsu musamman Ahlul Baitin Rasul sune suka samu wannan dama da damuwa.
438466