IQNA

Gasar Kasa Da Kasa Kan Wakoki Kan Kudus A Koweiti

Bangaren al'adu da fasaha : za a gudanar da gasar wakoki kan Kudus a kasar Koweiti.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ikna ce ta watsa rahoton cewa: wannan gasar da ta shafi wakoki kan birnin Kudus a matsayinta na babban birnin al'adu na duniya larabawa da aka zaba a wannan shekara ta dubu biyu da tara kuma a wannan gurin mawaka za su baje ayarsu da maida dandalin nasu na bayyana matsayi da dokakar wannan birni da kuma halin day a samu a kansa a ciki na mamaye.

438501