Bangaren al'adu da fasaha : an girmama mutane da suka jikkata a gwagwarmayar musulunci a labanon kuma an gudanar da hakan ne a birnin Beirut.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce daga kasar Labanon ta watsa da rahoton cewa: wannan bikin an gudanar da shi a birnin Beirut inda Mahammad Fanish ministan ayyuka na kasar Labanon da Hisan Falha babban darekta kuma ministan sadarwa na kasar da wasu yan majalisun dokoki suna daga cikin wadanda suka halarci gurin wannan buki da aka gudanar.
438513