IQNA

Ahlul Bait Na Da Matsayi Na Musamman A Wajen 'Yan Ahlu Sunna

15:06 - August 02, 2009
Lambar Labari: 1807719
Bangaren siyasa da zamantakewa; 'Yan sunna suda girmama iyalan gidan manzon Allah, tare da akidar bas u matsayi na musamman da soyayya gare su, kamar yadda wani daya daga cikin malaman mabiya sunna a kasar Iran ya bayyana.
Kamfanin dillancin labaran Ikna ya habarta cewa a cikin wata zantawa da ta hada shi da wani malamin sunna ya fadi cewa; 'Yan sunna suda girmama iyalan gidan manzon Allah, tare da akidar bas u matsayi na musamman da soyayya gare su, kamar yadda wani daya daga cikin malaman mabiya sunna a kasar Iran ya bayyana. Malamin mai suna shanavazi kuma limamin juma'a a yankin Khash, ya ci gaba da cewa iyalan gidan manzon Allah sun e suke bayyana hakikanin addinin muslunci kamar yadda ma'aiki ya zo da shi, a kan haka girmama su girmama manzon Allah ne kai tsaye, kuma yin biyayya gare su yin biyayaya ne ga manzon Allah kai tsaye.

440277



captcha