IQNA

An Fara Baje Kolin Nuna Kur'ani Mafi Karanta A Kasar Aljeria

16:08 - August 06, 2009
Lambar Labari: 1810236
Bangaren kasa da kasa; An nuna Wani Kur'ani wanda shi ne mafi karanta a wani baje kolin littafan addini da aka gudanar a birnin Maskara na kasar Algeria.
Kamfanin dillancin labaran Ikna ya nakalto daga shafin internet na kamfanin dillancin labaran NST cewa; An nuna Wani Kur'ani wanda shi ne mafi karanta a wani baje kolin littafan addini da aka gudanar a birnin Maskara na kasar Algeria. Bayanin ya ci gaba da cewa taron wanda ya kwashe tsawon kwanaki uku jere ana gudanar da shi, ya yi dubi kan irin rawar da wannan kwamiti ke takawa ta fuskacin yada al'adu da kuma manufofin addinin musulunci musamman ma a kasashen da ba na musulmi, da suka hada da kasashen yammacin turai. Mahalartar taron sun yi dubi dangane da hanyoyin da ya kamata a bi wajen karfafa wannan kwamiti, tare da fadada ayyukansa a ko'ina cikin fadin duniya.
443198


captcha