IQNA

An Kafa wata Makarantar Koyar Da Ilimin Addinin Musulunci A Amurka

16:08 - August 06, 2009
Lambar Labari: 1810237
Bangaren kasa da kasa; Za a bude wata makarantar koyar da addinin musulunci a yankin sotay na kasar Amurka, da nufin koyar da ilmomi da suka danganci addinin muslunci da kuma koyarwarsa.
Kamfanin dillancin labaran Ikna ya nakalto daga shafin internet na kamfanin dillancin labaran menesota cewa; Za a bude wata makarantar koyar da addinin musulunci a yankin sotay na kasar Amurka, da nufin koyar da ilmomi da suka danganci addinin muslunci da kuma koyarwarsa. Shugaban ofishin hukumar kare hakkin bil adama da ta kasa da kasa da ke kasar Switzerland shi ne ya sanar da hakan a cikin wani bayani da ya fitar jiya, ya ci gaba da cewa wannan mataki ba shi da wata dangantaka da abin da wadanna jam'iyu suke bayyanawa, illa dai kawai tsananin gab ace da ake nuna wa musulmi marassa rinjaye da ke kasar.
443282
captcha