IQNA

Za A Iya Kwafar Taswirar Biranan Makka Da Madina Ta Hanyar Internet

Bangaren internet; Za a iya kwafar taswirar biranan makka da madina daga shafin internet, domin samun sauki wajen sanin dukkanin wurare da cikin biranan biyu a lokacin gudanar da ayyukan haji da umra.
Kamfanin dillancin labaran Ikna ya nakalto daga bangaren harkokin yanar gizo na ofishin jagoran juyin juya halin musulunci a bangaren ayyukan haji da umra cewa; Za a iya kwafar taswirar biranan makka da madina daga shafin internet, domin samun sauki wajen sanin dukkanin wurare da cikin biranan biyu a lokacin gudanar da ayyukan haji da umra. Bayanin ya ci gaba da cewa babbar cibiyar kula da harkokin kur'ani ta sarki fahad ita ce ta dauki nauyin gudanar da wannan taro, inda aka fitar da wasu daga cikin muhimman kayan tarihi da ke bayyana fasahar addinin musulunci tun tsawon shekaru sama da dubu daya da suka gabata. Taron yana samun halartar masana dake gudanar da bincike kan wasu muhimman abubuwa da suka shafi tarihin musulunci, daga cikin kasar da ma wajen kasar.
443357