Bangaren kasa da kasa; Iran na kara mayar da hankali wajen raya harkokin karatu da hardar kur'ani mai tsarki, da nufin kara sanar da matasa irin muhimmancin da ke tatatre da ga komawa zuwa ga koyarwa irin ta kur'ani.
Kamfanin dillancin labaran Ikna ya nakalto daga cibiyar addinin musulunci ta kasar Filland cewa; Iran na kara mayar da hankali wajen raya harkokin karatu da hardar kur'ani mai tsarki, da nufin kara sanar da matasa irin muhimmancin da ke tatatre da ga komawa zuwa ga koyarwa irin ta kur'ani. Bayanin ya ci gaba da cewa babbar cibiyar kula da harkokin kur'ani ta sarki fahad ita ce ta dauki nauyin gudanar da wannan taro, inda aka fitar da wasu daga cikin muhimman kayan tarihi da ke bayyana fasahar addinin musulunci tun tsawon shekaru sama da dubu daya da suka gabata. Taron yana samun halartar masana dake gudanar da bincike kan wasu muhimman abubuwa da suka shafi tarihin musulunci, daga cikin kasar da ma wajen kasar.
444414