IQNA

Kimanin malamai 800 Ne Suka Halarci Taron Nisf Sha'aban A Mazandaran

21:16 - August 08, 2009
Lambar Labari: 1810867
Bangaren siyasa da zamantakewa; Babban jami'I mai kula da harkokin yada labarai na masu isar da sakonni a lardin mazandaran ya bayyana cewa; sama da malamai 800 ne suka halarci taron nisf sha'aban.
Kamfanin dillancin labaran Ikna ya habarta cewa; Babban jami'I mai kula da harkokin yada labarai na masu isar da sakonni a lardin mazandaran ya bayyana cewa; sama da malamai 800 ne suka halarci taron nisf sha'aban. Bayanin ya ci gaba da cewa wanna shafin internet zai mayar da hankali wajen yada al'amurra da suka shafi addinin musulunci, tare da mayar da martani kan shubhohin da ake yi kana addinin musulunci, domin kuwa daga cikin dalilan bude wannan shafi har da isar da sakon addinin musulunci ga wadan dab a musulmi ba, domin sanin irin koyarawar addini da kuma bayyana musu hakikanin abin da ke tattare da wannan addinin sabanin abin da makiya musulunci suke nunawa a shafukan internet.
444333
captcha