IQNA

An Kammala Gasar Karatu Da Hardar Kur'ani Ta Kasar Yeman

21:15 - August 09, 2009
Lambar Labari: 1811403
Bangaren kasa da kasa; An kamala gasa da hardar kur'ani mai tsarki da aka gudanar a kasar Yeman, wadda aka yi wa lakabi da ma'az,
Kamfanin dilalncin labaran ikna ya habarta cewa; An kamala gasa da hardar kur'ani mai tsarki da aka gudanar a kasar Yeman, wadda aka yi wa lakabi da ma'az, wadda kuma ta samu halartar dalibai daga makarantun kur'ani daga sassa daban-daban na kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa gasar karatun kur'anin tana samun ci gaba fiye da sauran lokutan da suka gabata idan aka kwatanta da sauran lokutan da aka gudanar da wannan gasar.
444593
captcha