IQNA

An Fara Gudanar Da Gasar karatun Kur'ani Mai Tasrki a Turkia

21:13 - August 09, 2009
Lambar Labari: 1811406
Bangaren kasa da kasa; An fara gudanar da gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki a kasar Turkiya, wanda aka fara gudanarwa a birnin Osmaniyya na kasar,
Kamfanin dilalncin labaran ikna ya nakalto daga bangaren yada labaransa na kasar turkiya cewa; An fara gudanar da gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki a kasar Turkiya, wanda aka fara gudanarwa a birnin Osmaniyya na kasar, gasar dai na samun halartar makaranta da mahardata daga sassa daban-daban na kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa baje kolin na da matukar muhimmanci, domin ko ba komai hakan zai kara bayar da bayani ga masu son sanin al'adun musulmi a kasashen duniya.
444675

captcha