IQNA

An Bude Babban Masallacin Mabiya Mazhabar Shi'a A Istanbul

21:31 - August 11, 2009
Lambar Labari: 1812406
Bangaren kasa da kasa; An gudanar da tarukan bude babban masallacin mabiya mazhabar shi'a da ke yankin nahiyar turai a birnin Istanbul na kasar Turkiya.
Kamfanin dillancin labaran Ikna ya nakalto daga kamfanin dilalncin labaran vatan cewa; An gudanar da tarukan bude babban masallacin mabiya mazhabar shi'a da ke yankin nahiyar turai a birnin Istanbul na kasar Turkiya. Bayanin ya ci gaba da cewa taron ya samu halartar manyan malamai daga sassa daban-daban na kasar, inda kuma ka gabatar da laccoci ga dukkanin mahalarta taron, da suka hada mata da maza da matasa. Za a ci gaba da gudanar da ayyukan addini a cikin wannan katafaren masallaci.
445896

captcha