Kamfanin dilalncin labaran ikna ya habarta cewa; Makaranta kur'ani mai tsarki 12 na karawa da juna a gasar karatun kur'ani da ake gudanarwa a kasar malazia.Bayanin ya kara da cewa; Wanda ya wakilci tawagar Iran a kgasar karatu da hardar kur'ani ta duniya da ake gudanarwa a kasar Malazia Ja'afar Fardi ya taka rawar gani a gasar. Daga cikin abubuwan day a yi kuwa hard a kawo salon kira'ar dab a a cika yin amfani da shi ba wajen gudanar da gasar kur'ani.
445691