IQNA

An Bude Wani Asusu Na Tara Taimako A Birnin Tarablus

Bangaren al'adu da fasaha; An gudanar da wani zama na musamman dangane da masallacin Qods da kuma birnin, a kasar Syria domin yin dubi dangane da halin da palastinawa mazauna birnin da kuma masallacin suke ciki.
Kamfanin dillancin labaran Ikna ya nakalto daga bangaren watsa labaransa na kasar Syria cewa; An gudanar da wani zama na musamman dangane da masallacin Qods da kuma birnin, a kasar Syria domin yin dubi dangane da halin da palastinawa mazauna birnin da kuma masallacin suke ciki. An gudanar da wani zama na musamman dangane da masallacin Qods da kuma birnin, a kasar Syria domin yin dubi dangane da halin da palastinawa mazauna birnin da kuma masallacin suke ciki.
446019