IQNA

Za A Gudanar Da Gasar Karatun Kur'ani A Birnin Sydney

17:12 - August 12, 2009
Lambar Labari: 1812831
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da gasar karatun karatun kur'ani mai tsarki a birnin Sydney na kasar Australia, wanda kuma wannan shi ne karo na biyar da ake gudanar da irin wannan gasa a birnin na Sydney.
Kamfanin dilalncin labaran ikna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran Albayan cewa; Za a gudanar da gasar karatun karatun kur'ani mai tsarki a birnin Sydney na kasar Australia, wanda kuma wannan shi ne karo na biyar da ake gudanar da irin wannan gasa a birnin na Sydney. Za a gudanar da gasar karatun karatun kur'ani mai tsarki a birnin Sydney na kasar Australia, wanda kuma wannan shi ne karo na biyar da ake gudanar da irin wannan gasa a birnin na Sydney.
446494
captcha