IQNA

Kafofin Yada Labarai Sun Mayar Da Hankali Kan Gasar Malazia

17:11 - August 12, 2009
Lambar Labari: 1812832
Bangaren kasa da kasa; kafofin yada labarai na kasashen duniya sun mayar da hankali wajen watsa labarai dangane da gasar da ake gudanarwa a birnin Kualalampur na kasar Malazia.
A cikin wata zantaw ada ta hada kamfanin dilalncin labaran Ikan da wani daya daga cikin mahalrta gasar karatun kur'ani a Malazia akbar Khaksari ya bayyana cewa; kafofin yada labarai na kasashen duniya sun mayar da hankali wajen watsa labarai dangane da gasar da ake gudanarwa a birnin Kualalampur na kasar Malazia. kafofin yada labarai na kasashen duniya sun mayar da hankali wajen watsa labarai dangane da gasar da ake gudanarwa a birnin Kualalampur na kasar Malazia.
446362



captcha