Bangaren kasa da kasa; An kafa wani kwamiti da zai rika kula da harkokin ,mahardata kur'ani a kasar Malazia, da nufin kara fadada harkokin karatun kur'ani da hardarsa a kasar, da kuma kara yawan cibiyoyin karatu da hardar kur'ani mai tsarki.
Kamfanin dillancin labaran Ikna ya nakalto daga kamfanin dilalncin labaran Bernama cewa; An kafa wani kwamiti da zai rika kula da harkokin ,mahardata kur'ani a kasar Malazia, da nufin kara fadada harkokin karatun kur'ani da hardarsa a kasar, da kuma kara yawan cibiyoyin karatu da hardar kur'ani mai tsarki. An kafa wani kwamiti da zai rika kula da harkokin ,mahardata kur'ani a kasar Malazia, da nufin kara fadada harkokin karatun kur'ani da hardarsa a kasar, da kuma kara yawan cibiyoyin karatu da hardar kur'ani mai tsarki.
446446