IQNA

An Gudanar Da Tarukan Rabin Sha'aban A Jami'ar UPM Ta Malazia

17:11 - August 12, 2009
Lambar Labari: 1812838
Bangaren kasa da kasa; An gudanar da tarukan goma sha biyar ga watan sha'aban a jami'ar UPM da ke birnin Kulalampur na kasar Malamzia,
Kamfanin dilalncin labaran ikna ya nakalto daga bangaren yada labaransa na birnin Kualalampur cewa; An gudanar da tarukan goma sha biyar ga watan sha'aban a jami'ar UPM da ke birnin Kulalampur na kasar Malamzia, inda aka gudanar da laccoci da kuma bayanai dangane da muhimmancin wannan rana da kuma abubuwan da suka faru na tarihin Musulunci a cikinta. An gudanar da tarukan goma sha biyar ga watan sha'aban a jami'ar UPM da ke birnin Kulalampur na kasar Malamzia, inda aka gudanar da laccoci da kuma bayanai dangane da muhimmancin wannan rana da kuma abubuwan da suka faru na tarihin Musulunci a cikinta.
446359

captcha