IQNA

Za A Buga Wani Littafi Da Aka Rubuta Da Salon Rubutun Farisanci

Bangaren al'adu da fasaha; Za a buga wani kur'ani mai tsarki da aka rubuta da haruffan larabci amma da salon rubutun farisanci, wanda aka rubuta tare da kamala aikinsa a jamhuriyar Musulunci ta Iran,
Kamfanin dillancin labaran Ikna ya nakalto daga bangaren yada labarai da hulda da jama'a na cibiyar kula da al'du da yada ilimin Musulunci ta kasar Iran cewa; Za a buga wani kur'ani mai tsarki da aka rubuta da haruffan larabci amma da salon rubutun farisanci, wanda aka rubuta tare da kamala aikinsa a jamhuriyar Musulunci ta Iran, kuma za a buga shi a Iran tare da fitar da shi a cikin 'yan lokuta masu zuwa domin amfanar musulmi.
446789