IQNA

An Buga Kur'ani Cikakke Domin Amfanuwar Yara Kanana

Bangaren adabi; An buga wani kur'ani da rubuta mai saukin fahimta domin amfanuwar kananan yara da ake koyar da su karatun kur'ani a makarantu,
Kamfanin dilalncin labaran Ikna ya nakalto daga wani malami mai suna Golam reza Haidari cewa; An buga wani kur'ani da rubuta mai saukin fahimta domin amfanuwar kananan yara da ake koyar da su karatun kur'ani a makarantu, wanda kuma wannan shi ne karon farko da aka buga tare da watsa wannan kur'ani. An buga wani kur'ani da rubuta mai saukin fahimta domin amfanuwar kananan yara da ake koyar da su karatun kur'ani a makarantu, wanda kuma wannan shi ne karon farko da aka buga tare da watsa wannan kur'ani.
446707