IQNA

Bayani Kan Imam Mahdi AJ A Cikin Kalaman Imam Hossein AS

Bangaren fikira da ilimi; Idan da rayuwar za ta zama saura kwana daya rak, to da Allah madaukakkin sarki zai ja ranar har sai wani mutum daga cikin 'ya 'yana ya bayyana,
Kamfanin dilalncin labaran ikna ya nakalto daga daga cibiyar kula da harkokin kur'ani mai tsarki ta yankin Nahad cewa, cibiyar Darul kur'an cewa, Imam Hossein AS ya ambaci abubuwa da dama dangane da bayyana Imam Zaman AJ, daga ciki kuwa hard a hadisinsa da ke cewa; Idan da rayuwar za ta zama saura kwana daya rak, to da Allah madaukakkin sarki zai ja ranar har sai wani mutum daga cikin 'ya 'yana ya bayyana, kuma zai gusar da zalunci da danniya a duniya ya tabbatar da adalci da daidaito tsakanin halittun ubangiji, na ji wannan bayani ne na hakika kamar yadda na fade shi daga manzon Allah SAW.444444