Kamfanin dilalncin labaran ikna ya nakalto daga bangaren hula da jama'a na cibiyar kula da harkokin al'adu ta kasar Iran mahdi Mostafavi cewa; Cibiyar kula da harkokin al'adu ta kasar Iran tana yin iyakacin kokarinta domin yada ilimin kur'ani mai tsarki a cikin gida da kuma wajen kasar, ta yadda hakan zai bayar da damar kara yada al'adun Musulunci ga sauran al'ummomi musamman ma dai matasa daga cikinsu. Cibiyar kula da harkokin al'adu ta kasar Iran tana yin iyakacin kokarinta domin yada ilimin kur'ani mai tsarki a cikin gida da kuma wajen kasar, ta yadda hakan zai bayar da damar kara yada al'adun Musulunci ga sauran al'ummomi musamman ma dai matasa daga cikinsu.
447097