Bangaren kasa da kasa; An fara gudanar da shirin nan na bayar da horo kan karatun kur'ani mai tsarki na kasa baki daya a kasar hadaddiyar daular larabawa, wanda kuma wannan shi ne karo na uku da ake gudanar da wanna shiri a kasar.
Kamfanin dillancin labaran ikna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar UAE cewa; An fara gudanar da shirin nan na bayar da horo kan karatun kur'ani mai tsarki na kasa baki daya a kasar hadaddiyar daular larabawa, wanda kuma wannan shi ne karo na uku da ake gudanar da wanna shiri a kasar. An fara gudanar da shirin nan na bayar da horo kan karatun kur'ani mai tsarki na kasa baki daya a kasar hadaddiyar daular larabawa, wanda kuma wannan shi ne karo na uku da ake gudanar da wanna shiri a kasar.
447154