Kamfanin dilalncin labaran ikna ya nakalto daga jaridar kasar masar cewa; Za a gudanar da wani baje kolin kayayyakin kasashen musulmi a kasar Masar, inda za kawo kayyaki da ake kerawa a kasashen musulmi domin nuna su ga duniya. Za a gudanar da wani baje kolin kayayyakin kasashen musulmi a kasar Masar, inda za kawo kayyaki da ake kerawa a kasashen musulmi domin nuna su ga duniya.
447176