Bangaren kasa da kasa; Za a fara gudanar da wasu taruka kan azumin watan Ramadan a kasar amurka, wanda cibiyar kula da harkokin musulmi ta kasar ta shirya gudanarwa a sassa daban-daban na kasar,
Kamfanin dilalncin labaran ikna ya nakalto daga bangaren hulda da jama'a na cibiyar musulmi kasar Amurka cewa; Za a fara gudanar da wasu taruka kan azumin watan Ramadan a kasar amurka, wanda cibiyar kula da harkokin musulmi ta kasar ta shirya gudanarwa a sassa daban-daban na kasar, da nufin ilmantar da musulmi abin da ya kamata su mayar da hankali kansa a lokacin a cikin watan mai alfarma mai kamawa.
108