IQNA

Makaranta Kur'ani Sun Kara Da Juna A Gasar Da Ke Gudana A Malazia

12:43 - August 13, 2009
Lambar Labari: 1812975
Bangaren kasa da kasa; Makaranta kur'ani mai tsarki sun kara da juna a gasar da ke gudana kasar Malazia, wadda kuma gasa ce ta kasa da kasa da ke samun halartar baki daga ko'ina cikin fadin duniya.
Kamfanin dillancin labaran Ikna ya habarta cewa; A cikin wata zantaw ada ta hada kamfanin dilalncin labaran Ikan da wani daya daga cikin mahalrta gasar karatun kur'ani a Malazia akbar Khaksari ya bayyana cewa; kafofin yada labarai na kasashen duniya sun mayar da hankali wajen watsa labarai dangane da gasar da ake gudanarwa a birnin Kualalampur na kasar Malazia. kafofin yada labarai na kasashen duniya sun mayar da hankali wajen watsa labarai dangane da gasar da ake gudanarwa a birnin Kualalampur na kasar Malazia.
446980

captcha