IQNA

12:42 - August 13, 2009
Lambar Labari: 1812981

Za A Gudanar Da Wani Zaman Taro Kan Qods A Kasar Kuwait

Bangaren kur'ani; Za a gudanar da wani zaman taro kan birnin Qods da kuma masallaci mai alfarma dangane da halin da suke ciki, kuma za a gudanar da taron ne a kasar Kuwait.

Kamfanin dillancin labaran Ikna ya nakalto daga kamfanin dilalncin labaran kasar Kuwait cewa; Za a gudanar da wani zaman taro kan birnin Qods da kuma masallaci mai alfarma dangane da halin da suke ciki, kuma za a gudanar da taron ne a kasar Kuwait. Za a gudanar da wani zaman taro kan birnin Qods da kuma masallaci mai alfarma dangane da halin da suke ciki, kuma za a gudanar da taron ne a kasar Kuwait.
447226
captcha