Fada'a Husein Maliki jakadan kasar Afganistan a nan Iran a lokacin da ya kai ziyara a gurin baje kolin littafai na Biharul Kur'ani a garin Kabul ya bayyana cewa: kasashen guda biyu na Iran da Afganistan sun hadu a kan abubuwa masu yawan gaske masu muhimmanci kama daga al'adu da zane-zane kuma babu wani abu da zai iya hana kasashen biyu su taka rawar gani ta fuskar harkokin kur'ani mai girma.
462994