Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna daga birnin Kabul ta watsa rahoton cewa; a babban masallacin birnin Kabul a jiya juma ya samu halartar mutane masu yawan gaske da suka halarci karatun kur'ani kuma a gurin wannan karatun kur'ani da aka gudanar wanda ya hada fitattun makaratan daga kasashen Iran da Afganistan .har ila yau an samu mutane sama da dubu daya da suka halarci wannan masallaci a dai-dai lokacin da ake karatun kur'anin a daren jiya.
463297