Said Muhammad Amin Kabadi a wata tattaunawa ce da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna a birnin Kabul ya bayyana cewa: a yau kafafen watsa labarai a kasar ta Afganistan bas u da wani tsabi day a wuce na komawa da yin riko da abubuwan da suka shafi koyarwa irin ta kur'ani mai girma da bukatun kur'ani da kuma na mutane da haka ba komi yake nufi ba face samara da wata mafaka ta kur'ani a kasar.
462978