IQNA

An Gudanar Da Taron Kammala Gasar Karatun Kur'ani A Burnai

17:04 - September 13, 2009
Lambar Labari: 1825664
Bangaren kasa da kasa; An gudanar da gasar kammala gasar karatun kur'ani a tsibirin Bagawan fadar mulkin kasar Burnai, wanda ya samu halartar jami'an gwamnatin kasar da kungiyoyin addinin musulunci.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga jaridar hiyam da ake bugawa a kasar Burnai cewa; An gudanar da gasar kammala gasar karatun kur'ani a tsibirin Bagawan fadar mulkin kasar Burnai, wanda ya samu halartar jami'an gwamnatin kasar da kungiyoyin addinin musulunci. Bayanin ya ci gaba da cewa a lokacin da aka gudanar da wannan gasa, makaranta kur'ani da kuma mahardata na kasar sun nuna matukar kwazonsu, domin kuwa daga cikin muhimman abubuwan da aka yi akwai kammala karatun kur'ani daga farko har karshe. 463485
captcha