IQNA

An Gudanar Da Wani Shiri Na Karatun Kur'ani A Tsibirin Zanzibar

17:02 - September 13, 2009
Lambar Labari: 1825665
Bangaren kasa da kasa; Wata tawagar iraniyawa makaranta kur'ani mai tsarki da ke rangadi a gabacin Afirka ta gudanar da wani shiri na karatun kur'ani mai tsarki a tsibirin Zanzibar na kasar Tanzania.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya haharta cewa; Wata tawagar iraniyawa makaranta kur'ani mai tsarki da ke rangadi a gabacin Afirka ta gudanar da wani shiri na karatun kur'ani mai tsarki a tsibirin Zanzibar na kasar Tanzania. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan tawagar da ta kunshi iraniyawa makaranta kur'ani mai tsarki ta hada da makaranta da kuma mahartadata, inda sukan shirya karatun kur'ani a kasashen da suka ziyarta, musamman ma a gabacin nahiyar Afirka, da suka hada da kasashen Kenya da kuma Tanzaniya gami da wasu kasashen.
463420



captcha