IQNA

Za A Gudanar Da Gasar Karatu Da Hardar Kur'ani A Amurka

17:03 - September 13, 2009
Lambar Labari: 1825666
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da gasar hardar kur'ani da kuma karatu gami da tafsirinsa a kasar amurka, wanda za a gudar a jahar Malchasot kafin karshen watan Ramadan da muke ciki.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga shafin internet na Icne cewa; Za a gudanar da gasar hardar kur'ani da kuma karatu gami da tafsirinsa a kasar amurka, wanda za a gudar a jahar Malchasot kafin karshen watan Ramadan da muke ciki. Bayanin ya ci gaba da cewa wadanda za su halarci wannan gasa sun hada da musulmin wasu birane da ke jahar , da kuma wasu daga cikin masu kula da cibiyoyin musulunci na wasu jahohin da ke kusa da jahar. Yanzu haka dai an kammala dukkanin shirye-shirye domin fara gudanar da gasar. 463408




captcha