Cibiyar da ke kula da harkokin addini a Iran Ikna a Pakistan ta watsa rahoton cewa: a a yau ne za a gudanar da shagulgulan raya daren lailatul kadr a Pakistan a cikin wannan wata na Ramadan kuma wannan shi ne karu na uku da ake gudanar da shagulgula makamantan haka na raya dare lailatul kadre a kasar ta Pakistan.Har ila yau a garin Karaci ma a mabiya mazhabar shi'a za su gudanar da irin wannan shagulgula. 464184