IQNA

Ana Koyar Da Iya Rubutu Na Musulunci A Pakistan

Bangaren kasa da kasa: an kasar Pakistan ana koyar da mabukata iya da salon rubutu a Musulunci.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur;ani a Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta The News ta watsa rahoton cewa: a cikin wannan wata na azumi da alfarma ana koyar da mabukata salo da iya rubutu a Musulunci a kasar Pakistan kuma wannan zangon bada hooro ya shafi Kananan yara da kuma matasa.Muhammad Azim Ikbal day a yi fice ta wannan fanni yake bada horan inda yake nunawa mabukata salo daban-daban.

464584