IQNA

Kasar Indonoziya Ta Ce A Shirye-Shiryen Bukukuwan Karamar Sallah

Bangaren kasa da kasa;A daidai lokaci da kuracewar Karamar salla da kawo karshen watan Azumi gwamnatin indonosiya ta nuna a shirye take ta shirya babban bukin karamar sallah.
Bayan ta nakalto daga jaridar jaridar Alrai da ke fitowa daga kasar Bahrain ,cibiyar da ke kula da harkokin Kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa; rundunar tsaron kasar Indonosiya t ace ta shirye-shiryen tunkarar shagul-gulan bukukuwan karamar sallah da ganin bukatar gwamnatin kasar ya cimma burinsa na gudanar da wannan bukukuwa cikin walwala da kwaciyar hankali da jin dadi da kuma uwa uba cikin tsaro.

464718